"Na gan shi, mun zauna, mun yi hira, mun sha shayi, mun karanta jarida" Inji ministan zirga-zirgar jirage Hadi SirikaRariya

"Na gan shi, mun zauna, mun yi hira, mun sha shayi, mun karanta jarida" Inji ministan zirga-zirgar jirage Hadi Sirika bayan dawowar sa daga London inda ya gana da shugaba Buhari.
Sirika ya kara da cewa wani gwaji ne kawai shugaban ya ke jiran kammalawa inda zai dawo gida insha Allah.
Daga Rariya

Comments

Popular posts from this blog

THE MEANING OF AREWA

Music: Joseph Fabs - Queen of Lamba

Biography of Classiq,ArewaMafia.